Farashin Kayan Abinci a Yau Litinin a Wasu Kasuwannin Jihar Katsina

Must Try

Jaridar Katsina Post ta rawaito cewa a Kasuwar garin Sheme da ke yankin ƙaramar hukumar Faskari, farashin kayan abinci ya kasance kamar haka;

1- Buhun Masara – 41,000
2- Buhun Gero – 32,500
3- Buhun Dawa – 36,500
4- Buhun Alabo – 28,000
5- Buhun Dauro – 43000
6- Buhun Wake – 52,500
7- Buhun Waken Suya – 28,500
8- Buhun Tarugu – 30,000
9- Buhun Albasa – 10,500
10- Buhun Dankali – 15,000
11- Buhun Taki – 19,500 Kamfa – 21,000

Kasuwar garin Dandume, ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara fara – 36,500 ja – 38,500
2- Buhun Dawa – 35,000
3- Buhun Gero – 37,000
4- Buhun Maiwa – 37,000
5- Buhun Dabino – 78,000
6- Buhun Wake – 45,000 ja – 48,000
7- Buhun waken suya – 28,000
8- Buhun Aya – 42,000 kanana – 38,000
9- Buhun Gyada tsaba- 75,000 ja – 78,000 mai bawo – 38,000
10- Buhun Shinkafa tsaba – 65,000 shanshera – 25,000 ta tuwo – 69,000
11- Buhun Alkama – 99,000
12- Buhun Kalwa – 34,000 wankakka – 39,000
13- Buhun Tattasai kauda – 50,000
14- Kwandon Tumatur – kauda – 27,000
15- Buhun Tarugu – 22,000
16- Buhun Albasa – 12,000
18- Buhun kubewa – 40,000

Kasuwar garin Dutsi , ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara – 42,000 ja – 42,500
2- Buhun Dawa – 38,000 fara – 27,000
3- Buhun Gero – 36,000
4- Buhun maiwa – 36,000
5- Buhun Wake – 31,000 manya – 43,000 ja – 32,000
6- Buhun Waken suya – 33,000
7- Buhun Shinkafa – 58,000 shanshera – 24,000
8- Buhun Gyada tsaba – 68,000 mai bawo – 24,000
9- Buhun Kalwa – 32,500 tsohuwa – 41,000
10- Buhun Alabo – 28,000

Kasuwar garin Danja, ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun masara – 38,000
2- Buhun Dawa – 39,000
3- Buhun Gyada – 84,000
4- Buhun Shinkafa shanshera – 23,500
5- Buhun Wake – 45,000
6- Buhun waken suya – 28,000
7- Buhun Tarugu – 15,000
8- Buhun Dankali – 26,000
9- Buhun Barkono – 24,000
10- Buhun Dabino – 98,000

Kasuwar garin Ƴantumaki a karamar hukumar Danmusa, ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun masara – 40,000
2- Buhun Dawa – 36,000
3- Buhun Gero – 38,000
4- Buhun Dauro – 42,000
5- Buhun Gyada tsaba – 78,000 mai bawo – 22,000
6- Buhun Shinkafa tsaba – 72,000 shanshera – 28,000
7- Buhun Wake – 48,000
8- Buhun waken suya – 29,000
9- Buhun Alkama – 44,000
10- Buhun Kalwa – 22,000
11- Buhun Tattasai s – 35,000
12- Buhun Tarugu – 47,000
13- Buhun Albasa – 13,000

Kasuwar garin Rimaye a karamar hukumar Kankiya, ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara – 40,000
2- Buhun Dawa ja – 34,000 fara – 36,000
3- Buhun Gero – 38,000
4- Buhun Dauro – 38,000
5- Buhun Kalwa – 24,000
6- Buhun Shinkafa – 68,000 Shanshera – 26,000
7- Buhun Gyada – 66,000 Mai bawo – 24,000
8- Buhun wake – 48,000
9- Buhun waken suya – 28,500
10- Buhun Ridi – 88,000
11- Buhun Dabino – 88,000
12- Buhun Dankali – 18,000
13- Buhun Tattasai – 60,000
14- Kwandon Tumatur – 36,000
15- Buhun Tarugu – 30,000
16- Buhun kubewa – 24,000

Kasuwar garin Charanchi, ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara – 38,000
2- Buhun Dawa ja – 30,000 fara – 28,000
3- Buhun Gero – 32,000
4- Buhun Shinkafa – 65,000
5- Buhun Gyada – 85,000
6- Buhun Wake – 44,000
7- Buhun Waken suya – 28,000
8- Buhun Aya manya – 42,000 kanana 37,000
9- Buhun Kalwa – 40,000
10- Buhun Rogo – 34,000
11- Buhun Garin Kwaki – 24,000

Kasuwar garin Mai’aduwa,ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara – 41,000
2- Buhun Dawa – 40,000
3- Buhun Gero – 38,000
4- Buhun Shinkafa tsaba – 53,000
6- Buhun Wake – 52,000
7- Buhun Waken suya – 33,000
8- Buhun Alkama – 47,000
9- Buhun Aya kanana – 35,000
10- Buhun Tattasai danye – 20,000
11- Buhun Tarugu solo – 31,000
12- Kwandon Tumatur – 12,000
13- Buhun Albasa – 22,000
14- Buhun Dankali – 14,000
15- Buhun makani – 12,000

Al- Musik Global Ventures Katsina,ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Mangal Rice mai 50kg 32,400
2- Mangal Rice mai 25kg 16,450
3- Sugar Bua mai 50kg 37,300
4- Sugar Dangote mai 50kg 38,000
5- Gishiri Dangote mai 50kg 9,900
6- Gishiri Job mai 50kg 9,150
7- Honey Flour mai 50kg 29,200
8- Crown Spagghetti 6,830
9- Semovita Sachet 7,550
10- Indomie Noodles mai 120gr 6,650
11- Manja mai lita 25 26,300
12- Vegetable Oil mai lita 25 30,300
13- Vegetable Oil mai lita 10 13,400
14- Vegetable Oil mai lita 4 5,300
15- Couscous Golden penny 9,70
16- Macroni 7,200
17- Past Rice 8,500
18- Tomato Sachet 3,900
19- Star Magic Cube 14,530.

- Advertisement -spot_img

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -spot_img

Latest Recipes

- Advertisement -spot_img

More Recipes Like This

- Advertisement -spot_img