Labarai
-
Gwamnatin Najeriya za ta gina ɗakunan gwajin ƙasar noma a Kano
Ma’aikatar noma ta Najeriya ta ce za ta gina ɗakunan gwaje-gwajen nau’o’in ƙasa a ƙananan hukumomin jihar Kano 44. Ma’aikatar…
Read More » -
IAR Unveils GMO Maize to Combat Nigeria’s Food Insecurity
Researchers from the Institute for Agricultural Research (IAR) at Ahmadu Bello University, Zaria, have introduced a new maize variety they…
Read More » -
Gwamnatin Najeriya na shirye – shiryen haramta safarar masara zuwa ƙetare
Majalisar dattawan Najeriya ta amince da wani kudirin doka da ya haramta fitar da duk wata masara mai yawa da…
Read More » -
Gwamnatin Kano za ta gina rumbunan ajiyar kayan gona – KASCO
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana shirinta na samar da rumbunan ajiyar kayan aikin gona da taki mai inganci a dukkan…
Read More » -
Magidanta Sun Koka Kan Tsadar Shinkafa Ýar Gida A Kano
Magidanta da ƴan kasuwa a jihar Kano sun nuna damuwa kan karuwar kudin Shinkafa yar’gida yayin da farashin ta ya…
Read More » -
Ɓeraye sun tilastawa manoma kwana a gonakinsu a Kano
Wasu murguza-murguzan ɓeraye sun tilasta wa manoma kwana a gonakin su domin yin gadi, sakamakon ɓarna da su ke yi…
Read More » -
Muna tsaka da shirin samar da wadataccen abinci kuma a farashi mai rahusa ga yan Najeriya – Tinubu
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, yanzu haka tana aikin tabbatar da ganin ’yan Najeriya na samun kayan abinci a kan…
Read More » -
An yi kira ga manoma da su rungumi amfani da ingantaccen iri don magance sauyin yanayi
Cibiyar kula da albarkatun kwayoyin halitta da fasahar kere-kere ta kasa ta shawarci manoma akan zaban nau’ikan irin da ya…
Read More » -
Ƙasar Ghana na shirin maye gurbin bautar ƙasa zuwa bayar da horo kan aikin gona
Gwamnatin kasar Ghana da hadin gwiwar wasu kamfanoni na cikin gida da na kasashen ketare zasu horas da matasa dubu…
Read More » -
Ƴan bindiga na tilastawa manoma biyan haraji kafin girbi a arewacin Najeriya
Manoma a yankin arewa maso yammacin Najeriya sun cewa suna cikin halin tsaka mai wuya Sakamakon yadda ‘yan bindiga suke…
Read More »