HomeHausa

Hausa

Magidanta Sun Koka Kan Tsadar Shinkafa Ýar Gida A Kano

Magidanta da ƴan kasuwa a jihar Kano sun nuna damuwa kan karuwar kudin Shinkafa yar'gida yayin da farashin ta ya ke cigaba da hauhawa. Binciken...

Ɓeraye sun tilastawa manoma kwana a gonakinsu a Kano

Wasu murguza-murguzan ɓeraye sun tilasta wa manoma kwana a gonakin su domin yin gadi, sakamakon ɓarna da su ke yi musu ta amfanin gona...

Muna tsaka da shirin samar da wadataccen abinci kuma a farashi mai rahusa ga yan Najeriya – Tinubu

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, yanzu haka tana aikin tabbatar da ganin ’yan Najeriya na samun kayan abinci a kan farashi mai sauki kuma...

An yi kira ga manoma da su rungumi amfani da ingantaccen iri don magance sauyin yanayi

Cibiyar kula da albarkatun kwayoyin halitta da fasahar kere-kere ta kasa ta shawarci manoma akan zaban nau'ikan irin da ya dace da kuma ninka...

Ƙasar Ghana na shirin maye gurbin bautar ƙasa zuwa bayar da horo kan aikin gona

Gwamnatin kasar Ghana da hadin gwiwar wasu kamfanoni na cikin gida da na kasashen ketare zasu horas da matasa dubu 90 aikin gona, karkashin...

Ƴan bindiga na tilastawa manoma biyan haraji kafin girbi a arewacin Najeriya

Manoma a yankin arewa maso yammacin Najeriya sun cewa suna cikin halin tsaka mai wuya Sakamakon yadda 'yan bindiga suke hana manoman garuruwa da...

Farashin shinkafa zai ƙaru da kaso 32 a shekarar 2024 – Rahoton AFEX

Ana hasashen farashin shinkafa a Najeriya zai karu da kashi 32 cikin 100 a shekarar 2024, a cewar rahoton noman damina na kwanan nan...

Mutane Da Dama Sun Jikkata A Rikicin Makiyaya Da Manoma A Kano

Mutane da dama ne aka rawaito sun jikkata sakamakon wani rikici da ya barke tsakanin manoma da makiyaya a garuruwan Dusai da ’Yan Gamji...

Fiye da Ƴan Najeriya Miliyan 2 ne za su iya faɗawa ƙangin yunwa a shekarar 2024

Hukumar samar da abinci da bunkasa noma ta duniya ta ce 'yan Najeriya akalla miliyan biyu da dubu 600, a jihohin Borno da Sokoto...

Har yanzu ba a kama hanyar bunƙasa noma ba a Najeriya – SEEDAN

Ƙungiyar kamfanonin masu samar da iri a Najeriya wato Seed Entrepreneurs Association of Nigeria (SEEDAN), ta ce duk da ƙoƙarin da gwamnatoci ke yi...
- Advertisement -spot_img

A Must Try Recipe