Noma
-
Hausa
Gwamnatin Najeriya za ta gina ɗakunan gwajin ƙasar noma a Kano
Ma’aikatar noma ta Najeriya ta ce za ta gina ɗakunan gwaje-gwajen nau’o’in ƙasa a ƙananan hukumomin jihar Kano 44. Ma’aikatar…
Read More » -
Hausa
An yi kira ga manoma da su rungumi amfani da ingantaccen iri don magance sauyin yanayi
Cibiyar kula da albarkatun kwayoyin halitta da fasahar kere-kere ta kasa ta shawarci manoma akan zaban nau’ikan irin da ya…
Read More » -
Hausa
Ƙasar Ghana na shirin maye gurbin bautar ƙasa zuwa bayar da horo kan aikin gona
Gwamnatin kasar Ghana da hadin gwiwar wasu kamfanoni na cikin gida da na kasashen ketare zasu horas da matasa dubu…
Read More » -
Hausa
Gwamnatin tarayya ta ƙara kuɗaɗen gudanar da cibiyoyin binciken aikin Gona – Farfesa Kabir Bala
Aminu Halilu Tudun Wada Shugaban jami’ar Ahmadu Bello ta Zaria , Farfesa Kabir Bala, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta…
Read More » -
Hausa
Ko ka san Amfanin Masara Bai Tsaya Ga TUWO Ba Kawai?
MASARA NADA DUMBIN AMFANI GA LAFIYAR DAN ADAM, IN JI MASANA …. KAN MASARA Asami kan Masara wato Furen da…
Read More » -
Hausa
Farashin Shinkafa zai iya faɗuwa kwanan nan a Najeriya
Akwai yiwuwar farashin tsabar shinkafar da ya yi yashin gwauron zabo a ’yan kwanakin nan ya fadi warwas sakamakon saukar…
Read More »